Isa ga babban shafi
Gaasr Zakarun Turai

Ronaldo ya ceto Manchester United a wasan da sukayi 2-2

Ronaldo ya ceto Manchester United a wasan da sukayi canjaras 2-2 da Atalanta a gasar zakarun Turai ranar Talata.

Dan wasan Manchester United Cristiano Ronaldo lokacin da ya ceto kungiyar a wasan da sukayi 2-2 da Atalanta a wasan zakarun Turai, 02/11/21.
Dan wasan Manchester United Cristiano Ronaldo lokacin da ya ceto kungiyar a wasan da sukayi 2-2 da Atalanta a wasan zakarun Turai, 02/11/21. Marco BERTORELLO AFP
Talla

Wannnan dai shine karo na 3 da Cristiano Ronaldo ke ceto Manchester United a irin wannan yanayi a makare a wasanni hudu na gasar zakarun Turai.

Dan wasan da ya fi kowa zira kwallaye a gasar, ya burge kungiyar da magoya baya wajen rama kwallon karshe ana daf da tashi daga wasa, tare da taimakawa kungiyar ci gaba da kasancewa saman teburin rukunin F.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.