Isa ga babban shafi
Wasanni

Chelsea zata dauko tsohon dan wasanta Eden Hazard daga Madrid

Chelsea na shirin sake dauko tsohon dan wasanta Eden Hazard daga Real Madrid sakamakon matsalolin raunin ‘yan wasa da kungiyar ke fama dashi.

Dan wasan Belgium Thorgan Hazard
Dan wasan Belgium Thorgan Hazard LLUIS GENE POOL/AFP
Talla

To sai dai rahotanni daga Landan na nuna cewa Daraktar Wasanni ta Chelsea, Marina Granovskaia ta bayyana karara cewa kulob din ba zai sayi dan wasan kan farashin da ya haura  sama da fam miliyan 34.

A halin da ake ciki, Hazard wanda ya bar Chelsea a shekarar 2019 ya sha fama da rauni tun lokacin da ya koma Real Madrid.

Real Madrid da ta dauko dan wasan na Belgium da fatan ya maye gurbin Cristiano Ronaldo, kwallaye 4 kachal Hazard zura a wasanni 37 da ya buga mata.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.