Isa ga babban shafi
Wasanni

PSG ta yiwa Barcelona zarra a gasar Zakarun Turai

Kungiyar PSG ta lallasa Barcelona da 4-1 a karawar farko da suka yi a zagayen gasar zakarun Turai na biyu, da ya kunshi kungiyoyi 16.

Tauraron PSG Kylian Mbappe yayin murnar zura kwallaye 3 a ragar Barcelona
Tauraron PSG Kylian Mbappe yayin murnar zura kwallaye 3 a ragar Barcelona Icon Sport/Getty Images
Talla

Tauraron PSG Kylian Mbappe ne ya ci kwallaye 3, yayin da Moise Kean ya ci 1.

Karo na 11 kenan da kungiyoyin ke karawa da juna a gasar ta Zakarun Turai, inda Barcelona ta samu nasara sau 4, PSG ma sau 4, yayin da kuma aka tashi kunnen doki a wasanni 3.

Kafin karawar ranar Talatar nan, wasa na karshe da suka fafata da juna shi ne na kakar wasa ta 2016/2017, inda a wasan farko PSG ata lallasa Barcelona da 4-0 a birnin Paris, yayin da kuma a Spain Barcelonan ta lallasa PSG da 6-1.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.