Isa ga babban shafi
Wasanni

Tuchel ya goge tarihin da Mourinho ya kafa a Chelsea

Sabon kocin Chelsea Thomas Tuchel ya kafa tarihin zama mai horas da kungiyar na farko cikin shekaru 16 da ya jagoranci wasanni 3 na farko bayan kama aiki ba tare da yayi rashin nasara ba.

Kocin Chelsea Thomas Tuchel tare da 'yan wasansa
Kocin Chelsea Thomas Tuchel tare da 'yan wasansa REUTERS
Talla

Tuchel ya kafa tarihin ne bayan doke kungiyar Tottenham da 1-0, yayin fafatwar da suka yi a gasar Premier ranar Alhamis.

Rabon da wani sabon koci ya samu irin wannan nasara a Chelsea tun cikin watan Agustan shekarar 2004, lokacin da Jose Mourinho ya karbi ragamar jagorancin kungiyar.

Yanzu haka Chelsea ce ta 6 a gasar Premier da maki 36.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.