Wasanni
Najeriya: Fannin wasanni zai bada gagarumar gudunmawa ga tattalin arziki
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:07
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon yayi nazari ne kan yadda fannin wasanni zai bada muhimmiyar gudunmawa ga tattalin arzikin kasa, ta fuskokin samar da guraben ayyukanyi da kuma samar da tarin kudaden shiga ga gwamnati.