Isa ga babban shafi
Wasanni

Kalubalen da ke gaban Najeriya yayin shirin tunkarar gasar cin kofin duniya

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan karon yayi tsokaci akan shirye-shiryen da 'yan wasa da ma kasashe ke yi na tunkarar gasar cikin kofin duniya da za a yi a kasar Rasha cikin wannan shekara. Kasancewar Najeriya na daga cikin kasashen da zasu halarci wannan gasa, shirin na Duniyar Wasanni, ya tattauna da wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a harkar kwallon kafar kasar akan kalubalen da za a fuskanta da kuma hanyoyin magance su.

Kofin Duniya (Kwallon kafa).
Kofin Duniya (Kwallon kafa). FIFA.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.