Isa ga babban shafi
Wasanni

Wasan karshe tsakanin Real Madrid ta Atletico

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni tare Umaimah Sani Abdul'mumin ya tattauna ne akan wasan karshe na gasar cin kofin zakarun Turai, inda Real Madrid za ta kara da makociyarta Atletico Madrid a ranar 28 ga wannan wata na Mayu a Milan na Italiya.

A shekara ta 2014 Real Madrid da Atletico sun kara a wasan karshe na gasar cin kofin zakarun Turai, amma Real ce ta yi nasara.
A shekara ta 2014 Real Madrid da Atletico sun kara a wasan karshe na gasar cin kofin zakarun Turai, amma Real ce ta yi nasara. REUTERS/Kai Pfaffenbach
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.