Isa ga babban shafi
Jamus-FIFA

Shugaban hukumar kwallon Jamus ya yi murabus

Shugaban hukumar kwallon Jamus Wolfgang Niersbach ya yi murabus kan badakalar bayar da cin hanci ga FIFA domin samun damar daukar nauyin gasar cin kofin duniya a 2006 da aka gudanar a Jamus.

Wolfgang Niersbach, Shugaban Hukumar kwallon Jamus
Wolfgang Niersbach, Shugaban Hukumar kwallon Jamus REUTERS/Ralph Orlowski
Talla

Wani rahoton wata jaridar Jamus ne ya bankado cewa hukumar kwallon kafar kasar ta ba FIFA cin hanci domin samun damar daukar nauyin gasar cin kofin duniya.

Bayan fitar da rahoton ne kuma ‘yan sanda suka kai samame hukumar kwallon ta Jamus inda suke zargin shugabannin hukumar uku da hannun a badakalar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.