Isa ga babban shafi
La liga

Messi ya warke

Likitoci da ke diba lafiyar Messi sun ce dan wasan ya murmuje daga jinyar raunin da ya samu a kafar shi amma ba tare da bayyana ranar da zai dawo ba a Barcelona bayan kwashe makwanni ana diba lafiyar shi. Yanzu haka Barcelona ita ke jagorancin teburin La liga kuma ta tsallake zuwa zagaye na biyu a gasar zakarun Turai da gasar cikin gida ta Copa Del Ray inda kungiyar ke fatar Messi zai murmuje domin farautar kofuna uku a bana.

Dan wasan Barcelona, Lionel Messi
Dan wasan Barcelona, Lionel Messi REUTERS/Albert Gea
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.