Isa ga babban shafi
Amurka-Marathon

Na’urar Camera ta nuna hoton wani da ake zargin ya kai harin Marathon a Boston

Masu gudanar da binciken harin tseren gudun Marathon da aka kai a Boston sun shiga farautar hoton wani mutum da na’urar Camera ta nuna ya ajiye wata jikka a gefen da Bama bamai suka tashi da suka kashe mutane uku tare da raunata sama da 170.

Masu gudanar da Binciken Harin Marathon a Boston
Masu gudanar da Binciken Harin Marathon a Boston REUTERS
Talla

Mahukutan birnin Boston sun tabbatar da haka, sai dai har yanzu ba a gano sunan shi ba.

Daga cikin wadanda suka mutu an gano sunan wani dalibin Jami’ar Boston mai suna Lu Lingzi daga kasar China.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.