Isa ga babban shafi
Seria A

Juventus tana dab da lashe kofin Seria A

Kungiyar Juventus ta kama hanyar lashe kofin Seria A karo na 29 bayan ta doke Lazio ci 2-0. Yanzu Juve tana jagorancin Teburin gasar ne da tazarar maki 11. Akwai alamun Juventus na iya yin bukin lashe kofin a gidanta a ranar 5 ga watan Mayu lokacin da zata kara da Palermo.

Wasu magoya bayan kungiyar Juventus mace da namiji rike da Tutar kungiyar suna sunbatar juna domin murnar lashe kofin Seria A bayan kammala wasa tsakanin Juventus da Cagliari
Wasu magoya bayan kungiyar Juventus mace da namiji rike da Tutar kungiyar suna sunbatar juna domin murnar lashe kofin Seria A bayan kammala wasa tsakanin Juventus da Cagliari REUTERS/Federico Tardito
Talla

Sakamakon jiya Litinin bai yi wa Lazio dadi ba domin ya dada dakushe kuzarin kugiyar na neman samun hurumin shiga gasar cin kofin zakarun Turai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.