Isa ga babban shafi
Paralympics

Pistorius ya gudanar da zaman makokin mutuwar Budurwar shi

Oscar Pistorius dan wasan Paralympics ya gudanar da wani zama na juyayin budurwar shi da ya bindige a gidan shi a ranar masoya ta Valentine bayan kotu ta bayar da Belin shi a ranar Juma’a. An kwashe kwanaki ana sauraren bahasi akan tuhumar da ake wad an wasan game da kashe budurwar. A watan Juni ne Oscar Pistorius zai sake gurfana a gaban kotu.

Oscar Pistorius a lokacin da ya gurfana a gaban kotu a ranar Juma'a
Oscar Pistorius a lokacin da ya gurfana a gaban kotu a ranar Juma'a Reuters / Sibeko
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.