Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

Barcelona zata kara da Madrid a Copa del Rey

Barcelona da Real Madrid zasu kara da juna a gasar Copa Del Ray wasan quarter final bayan da Barcelona ta doke Osasuna ci 2-1 a gasar, kuma Barcelona ta samu jamillar kwallaye 6 bayan doke Osasunan ci 5-0 a wasan Farko.

Dan wasan Barcelona Lionel Messi lokacin wasan Classico da Madrid a La liga
Dan wasan Barcelona Lionel Messi lokacin wasan Classico da Madrid a La liga © Reuters
Talla

A karshen mako kuma a La liga Real Madrid zata kai ziyara a Mallorca, tare da tunanin idan har ta samu nasara zai kasance maki 8 tsakaninta da Barcelona kafin Barcelona ta kara da Real Betis a ranar Lahadi.

Yanzu haka dai maki biyar ne ke tsakanin abokan hamayyar guda biyu, sai dai kowannen szai yi fatar a samu galabar wani.

Valencia v Real Sociedad

Zaragoza v Getafe

Granada v Rayo Vallecano

Sevilla v Espanyol

Ranar lahadi

Atletico Madrid v Villarreal

 Osasuna v Racing Santander

Atletic Bilbao v Levante

Sporting Gijon v Malaga

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.