Isa ga babban shafi

Manchester United ta yi rugurguza Chelsea a Old Trafford

Manchester United ta yi wa Chelsea rugu-rugu da ci 4 da 1 : « Mu ma mun samu gurbi zuwa gasar cin kofin zakarun nahiyar turai » kamat yadda mai horar da kungiyar Erik ten Hag ya sanar.

Mai horas da kungiyar Manchester United  Erik ten Hag
Mai horas da kungiyar Manchester United Erik ten Hag REUTERS/Alberto Lingria
Talla

Sai dai dan kasar ta  Néerland ya yi fatan ganin kungiyar ta kara karfafa kanta a wannan kaka,  domin ta kara samun ci gaba kamar yadda ya ke bukata

Ci  4-1 da  Manchester United ta yi wa  Chelsea a Old Trafford, ya ba ta damar haye wa saman tebur, a wasanta na karshe da ta buga. Wannan dai na zuwa ne bayan da ta rasa gurbin halartar  gasar cin kofin zakarun a kakar da ta gabata.

Ten Hag ya ce, ya yarda da furucin Arsène Wenger dake cewa,  samun kurbi a gasar turai, to  tamkar sabe kofi ne.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.