Isa ga babban shafi

Rasha ta ƙara matsa lamba don kwace Severodonetsk na Ukraine

Dakarun tsaron Rasha na kara zafafa kokarin kame Severodonetsk, birni na karshe da ke da sojin Ukraine ke da karfi a yankin Luhansk.

Dakarun tsaron Rasha na kara zafafa kokarin kame Severodonetsk, birni na karshe da ke da sojin Ukraine ke da karfi a yankin Luhansk.
Dakarun tsaron Rasha na kara zafafa kokarin kame Severodonetsk, birni na karshe da ke da sojin Ukraine ke da karfi a yankin Luhansk. © AFP
Talla

Yayin da Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskyy ya ce kasarsa a shirye take ta yi musanya sojojinta da suka mika wuya a masana'antar karafa ta Azovstal da ke Mariupol da fursunonin Rasha dake hannunta.

Wani mai shiga tsakani na Rasha ya ce Moscow za ta yi la'akari kan musayar fursunoni wata kila don burin ceto Viktor Medvedchuk, hamshakin attajiri dan kasuwan Ukraine dake kusa da Shugaba Vladimir Putin, sai dai bai fayyace adadin fursunonin da za’a yi musayar ba.

Katafaren kamfanin makamashi na kasar Rasha Gazprom ya ce ya dakatar da shigar da iskar gas ga kasar Finland saboda kin biyan sa da kudin rubulles na Rasha.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.