Isa ga babban shafi

Eric Zemmour ya fuskanci fushin jama'ar Marseille

Dan Jarida,da ya shiga siyasa a Faransa Eric Zemmour da ake kyautata zaton zai tsaya takara a zaben shugabancin kasar nan da watanni biyar masu zuwa ya fuskanci fushin jama’a a birnin Marseille ya yi da ya kai ziyara da nufin ganawa da wasu daga cikin magoya bayan sa.

Éric Zemmour dan siyasa kuma dan Jarida
Éric Zemmour dan siyasa kuma dan Jarida © AP Photo/Daniel Cole
Talla

Zemmour ya fuskanci sa in sa da wasu daga cikin mutanen da suka yi dadanzo yayi tarben nasa.

Eric Zemmour  dan siyasa a Faransa
Eric Zemmour dan siyasa a Faransa Sebastien Bozon AFP

Duk da cewa Zemmour bai fito fili ya bayyana takarar ta sa ba a zaben shugabancin kasar na shekara ta 2022, alkaluma na dada nuni cewa farin jinin sa ya soma fuskantar koma baya, yayinda  mai kare tuttar tsatsauran ra’ayi Marine Le Pen ke samu karbuwa daga Faransawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.