Isa ga babban shafi
Faransa

Sakamakon zaben Faransa: Zagaye na Farko

A ranar Lahadi 23 ga Afrilun 2017 al'ummar Faransa ke gudanar da zagayen farko na zaben shugaban kasa, tsakanin 'Yan takara 11. Idan babu dan takara guda da ya samu rinjaye, 'yan takara biyu da ke da yawan kuri u za su je zagaye na biyu a ranar 7 ga watan Mayu.

Yan takara 11 ke fafatawa a Zaben Faransa na 2017 zagayen Farko
Yan takara 11 ke fafatawa a Zaben Faransa na 2017 zagayen Farko RFI / Pierre RENE-WORMS
Talla

Sakamakon zaben Faransa: Zagaye na Farko

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.