Isa ga babban shafi
India

Bera ya tilasta wa jirgin Air India sauka

Kamfanin jiragen sama na Air India ya ce wani bera da aka gano a dakin matuka daya daga cikin jiragensa mai dauke da fasinjoji 200 ya tilasta wa jirgin sauka bayan ya kwashe sa'oi 3 a sama akan hanyarsa ta zuwa birnin London daga Mumbai.

Bera ya tilasta wa jirgin Air India saukar da bai yi niya ba.
Bera ya tilasta wa jirgin Air India saukar da bai yi niya ba. blackwater5.rssing.com
Talla

Kamfanin ya ce ya dauki matakin ne domin kare lafiyar fasinjojinsa saboda yadda aka san cewar beran na iya cinye wata waya da za ta iya haifar da matsala a jirgin.

Kamfanin ya ce an sauya wa fasinjojin wani jirgin, kana ana aikin feshi a wancan jirgin mai dauke da beran.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.