Isa ga babban shafi
Spain

Spain ta kaucewa koma bayan tattalin arziki a zango na uku

Kasar Spain ta kaucewa samun koma bayan tattalin arzikinta dake fuskantar barazana cikin shekaru biyu a zango na ukun wannan shekara. 

Tutar kasar Spain
Tutar kasar Spain www.iabfrance.com
Talla

Koda yake rahotanni na nuni da cewa har yanzu matsalar ayyukan yi bat a kauce.

Kaucewa koma bayan kamar yadda rahotanni ke nunawa na da nasaba da yadda fitar da kayayykin kasar ya karu da kashi 0.1 duk matsalar rashin neman kayayyakin cikin gida.

Sai dai masana tattalin arziki sun yi hasashen fuskantar matsalolin cikakken farfadowar tattalin arzikin kasar da kuma matsalar rashin ayyukan yi da za su ci gaba da kasancewa har na wasu tsawon shekaru.

Kasar Spain itace kasa mafi karfin tattalin arziki ta hudu yankin kasashe masu amfani da kudin euro.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.