Girka
An cafke injiya da ya gina wani gida da ya kashe mutane 78
Wani kwararre kan aikin gine-gine dan asalin kasar Pakistan amma kuma yake da shaidar zama dan kasar Birtaniya, ya shiga hannun hukumomin kasar Girka, wadanda ke nemansa domin hukunta shi sakamakon ruftawar wani gida da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 78 a shekara ta 2005.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Injiniyan, dan kimanin shekaru 71 a duniya, an cakfe shi ne z tsibirin Lakyn-thos na kasar Girka a ranar lahadin da ta gabata bayan share tsawon lokaci ana nemansa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu