Isa ga babban shafi
Faransa

An samu katsewar wutar lantarki a Faransa saboda guguwa da dussar kankara

Akalla mutane 68,000 suka kwana ba tare da wutar lantarki ba a kasar Faransa, yayin da daruruwa kuma suka makale a cikin motocinsu, sakamakon guguwa da kuma zubar dusar kankara. Rahotanni sun ce an samu hadarin motoci uku a garin Lille, inda mutane 14 suka samu raunuka.

Wasu suna wasa a lokacin dussar Kankara ke sauka
Wasu suna wasa a lokacin dussar Kankara ke sauka REUTERS/Muhammad Hamed
Talla

Yanzu dai haka an sanya Yankuna 26 cikin dokar ta baci, saboda gurbacewar yanayi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.