Isa ga babban shafi
Faransa

Gwamnatin Faransa za ta kara kudaden haraji ga attajiran kasar

Gwamnatin Kasar Faransa ta bayyana shirin sake gabatar da bukatar kara haraji ga attajiran kasar, da kuma magance matsalar rashin ayukan yi da ke addabar al’ummar kasar. a lokacin da gudanar da taron majalisar ministocin na farko a cikin wannan shekara, gwamnatin ta sha alwashin aiwatar da manufofinta da za su bunkasa rayuwar Faransawa.

Shugaban kasar Faransa  François Hollande.
Shugaban kasar Faransa François Hollande. DR
Talla

Firaministan kasar Jean Marc Ayrault shi ne ya bayyana haka ta la’akari da yadda Faransa a bara ta furkanci matsalar tatalin arziki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.