Isa ga babban shafi
Croatia

Kasar Croatia ta gama dukkan tattaunawa don shiga kungiyar tarayyar turai, ta EU,

Kasar Croatia ta gama dukkan tattaunawa don shiga kungiyar tarayyar turai, EU, a shekarar 2013, inda za ta zama Memba ta 28 a kungiyar.Ana ganin wannan zai zama matakin shigar sauran kasashen yakin kudancin nahiyar turai, wato Balkans cikin kungiyar ta EU.Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel tace tana fatan wannan matakin da Croatia ta dauka ya ingiza sauran kasashen yakin na Balkans su zo a dama da su kungiyar. 

Премьер-министр Хорватии Ядранка Косор принимает поздравления Хермана Ван Ромпея и Жозэ Мануэля Баррозу после решения о принятия этой страны в Евросоюз в июле 2013 г. Брюссель 24/06/2011
Премьер-министр Хорватии Ядранка Косор принимает поздравления Хермана Ван Ромпея и Жозэ Мануэля Баррозу после решения о принятия этой страны в Евросоюз в июле 2013 г. Брюссель 24/06/2011 REUTERS/Thierry Roge
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.