Isa ga babban shafi
Sabiya

Za a tattauna tsakanin Sabiya da Tarayyar Turai

Shugaban Kasar Sabiya, Boris Tadic, yace suna neman fara tattaunawa da kungiyar kasahsen Turai, saboda nasarar da suka samu na kama Janar Ratko Mladic, da mika shi ga kotun hukunta manyan laifufuka.Dama kasashen Turan, na zargin Serbia da kare Janar din daga fuskantar shari’a, abinda ya kawo karshe bayan kama shi a makwan jiya. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.