Isa ga babban shafi
Girka

Girka yan sanda da kishin gilla kan dalibai

Kotun kasar Girka, ta daure wani jami’in Yan sanda dauri na rai-da-rai, saboda samunsa da laifin kisan wani dalibi.Wanan abu ya janyo zanga-zanga a shekara ta 2008 a cikin kasar baki daya.Kotun dake garin Amfissa ta samu Epaminondas Korkoneas ,dan shekaru 38, da laifin aikata kisan ganganci ga Alexandros Grigopoulos, dan shekaru 15 a duniya. 

Taron al'umma a kasar Girka
Taron al'umma a kasar Girka RFI / Kèoprasith Souvannavong
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.