Isa ga babban shafi

Kasar Ghana na fama da matsin tattalin arzikin da ba a taba gani ba - Rahoto

Shugaban Ghana Nana Akufo Addo ya ce kasashen Afirka da dama na fama da hauhawar farashin kayayyaki, sai dai kasarsa na fama da kalubalen karin farashin kayayyakin na fiye da shekaru 21 da aka taba samu.

Shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo.
Shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo. John MacDougall/Pool/AFP via Getty Images
Talla

Kasar Ghana dai na daya daga cikin kasashen Afirka dake fama da matsalar tatalin arziki wanda ba’a taba ganin irin sa ba, sakamakon raguwar kudaden shigar da kasar ke samu, abinda ya sa hukumomin kasar lalubo dabaru na cikin gida don ganin an ceto kasar daga durkushewa, kamar samar da sabuwar harajin yanar gizo ‘e-levy’, da zaftare albashin manyan ma’aikatan gwamnati da dai sauransu, wadanda basu kai labari  ba.

Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton Abdallah ham-un Bako.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.