Isa ga babban shafi
Belgium

Zanga-zanga a harabar cibiyar tarrayar turai

Dubban mutane ake saran za su halarci zanga zangar da shugabannin kungiyoyin kwadagon kasashen nahiyar Turai su ka shirya a birnin Brussels na kasar Belgium, domin nuna adawa da matakan da kasashen ke dauka wajen magance matsalar tattalin arziki. Gamayyar kungiyar kwadagon ta ce ta na fatar wannan zanga –zanga, da kimanin mutane dubu 80 zuwa dubu 100 za su halarta, za ta zama mafi girma da aka yi a babban birnin kasar ta Belgium cikin shekarun da suka gabata.Kungiyar tarrayar turai ta ce ma’aikata za su dandana kudarsu dangance da sharudan bankuna. Ana sa ran gudanar da zanga- zangar cikin wasu kasashen nahiyar Turai. 

Masu zanga-zanga a bakin harabar cibiyar tarrayar turai
Masu zanga-zanga a bakin harabar cibiyar tarrayar turai ( Photo : Vincent Kessler / Reuters )
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.