Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Nasarar Falasdinawa a Zauren MDD

Wallafawa ranar:

A ranar 29 ga watan Nuwamba ne Falasdinawa suka samu nasarar samun kujerar 'Yan kallo a zauren Majalisar Dinkin duniya bayan kwashe shekaru suna gwagwarmaya duk da adawar Isra'ila da Amurka. Shirin Duniyarmu A yau ya tattauna ne game da wannan batu.

Falesdinawa suna murnar samun nasarar daga darajarsu a Zauren Majalisar Dinkin Duniya
Falesdinawa suna murnar samun nasarar daga darajarsu a Zauren Majalisar Dinkin Duniya Reuters
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.