Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hon Sama’ila Muhammed

Wallafawa ranar:

Dan takarar Jam’iyyar Gurguzu ta Socialist François Hollande ya kada shugaban kasa mai ci Nicolas Sarkozy a zaben shugaban kasar Faransa zagaye na biyu. Hollande shi ne Mutum na Farko da ya lashe zaben shugaban kasa karkashin Jam’iyyar Gurguzu tun zamanin François Mitterrand a shekarar 1988. Francois Hollande, ya ce zai sake tattaunawa akan yadda kungiyar kasashen Turai suka amince da shirin ceto tattalin arzikin Yankin, da kuma matsalar rage darajar bashin kasar. Hon. Sama'ila Muhammed mai sharhi akan rikicin tattalin arzikin Turai ya yi tsokaci akan wannan yunkuri, bayan Hollande ya kai ga nasara.  

Sabon Shugaban Faransa François Hollande da Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel
Sabon Shugaban Faransa François Hollande da Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel Reuters/Montage RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.