Isa ga babban shafi
Wasanni

Nazari kan yadda wasannin kwata finals na gasar zakarun Turai su ka gudana

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda wasannin matakin kwata finals na gasar zakarun Turai su ka gudana. A makon da ya gabata ne dai aka kammala wasannin zagayen, inda aka fafata a wasanni 4. Dortmund da aris Saint-Germain da Bayern Munich da Real Madrid ne suka kaiga wasan kusa da na karshe a gasar ta bana.

An kammala wasannin kwata final na gasar zakarun Turai.
An kammala wasannin kwata final na gasar zakarun Turai. © AP - Jean-christophe Bott
Talla

A yanzu Bayern Munich zata fafata da Real Madrid ita kuwa Borussia Dortmund ta kara Paris Saint-Germain.

Ku letsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.