Isa ga babban shafi
Wasanni

Yadda kwallon kafa ke bada gudunmuwa wajen samar da hadin kai a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin "Duniyar Wasanni" a wannan makon yayi duba ne kan yadda wani dan Arewacin Najeriya Alhaji Abdullahi Miko Nakeli, ya samar da kungiyar kwallon kafa ta Spatters football club a Jahar Lagos yankin Kudancin kasar, da ke baiwa matasa damar samun manyan kungiyoyi a ciki da wajen Najeriya.

Hoton kwallon kafa.
Hoton kwallon kafa. REUTERS - PHIL NOBLE
Talla

Akwai ‘yan wasa da dama da suka fito daga arewacin Najeriya da ke wasa a wannan kungiyar, wacce ta ke baiwa ‘yan wasa daga yankin arewaci dama don nuna irin tasu kwarewa da kuma bajinta a wannan bangare.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.