Isa ga babban shafi
Wasanni

Yadda aka hada kungiyoyi a gasar zakarun nahiyar Turai

Wallafawa ranar:

A dai ranar Alhamis da ta gabata ne hukumar shirya wasan kwallon kafar nahiyar Turai UEFA ta fitar da sabon jadawalin gasar cin kofin zakarun Turai na bana, jadawalin da ke kunshe da kungiyoyi 32 wadanda aka karkasa zuwa rukunnai 8 wato kungiyoyi 4 a duk rukuni guda. 

Wasi jiga-jigai dake shirya gasar Champions league
Wasi jiga-jigai dake shirya gasar Champions league AP - Daniel Cole
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.