Isa ga babban shafi
Wasanni

Muhawara tsakanin Manchester City da United bayan taddo harihin da ta kafa

Wallafawa ranar:

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wanann makon ya maida hankali ne kan bajintar da Manchester City ta nuna a kakar wasan da ta gabata.

Manchester United's Mason Greenwood (L) and Manchester City's Phil Foden
Manchester United's Mason Greenwood (L) and Manchester City's Phil Foden AFP
Talla

 

Tawagar ta Pep Guadiola ta taka rawar gani a gasar zakarun Turai, musamman idan aka yi la’akarin da manyan kungiyoyin da ke da gogewa a wannan gasa amma bata yi wata wata ba wajen yin waje da kungiyoyi irin su Real Madrid da ke kare kambin da Bayern Munich da dai sauran su. 

Toh sai dai bayan lashe gasar zakarun Turai da kofunan Frimiyar Ingila da kuma kofin kalubale na FA, sai mahawara ta kaure tsakanin magoya bayan kungiyar Manchester United da Manchester City, wato Manchester birni data kauye kamar yadda magoya bayan wasanni ke fadi.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin tare da Khamis Saleh..... 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.