Isa ga babban shafi
Wasanni

Rawar da kasashen Afirka za su taka a Qatar

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Khamis Saleh ya yi nazari ne game da irin rawar da ake sa ran kasashen Afrika za su taka a gasar cin kofin duniya da za a gudanar a Qatar. 

Daya daga cikin filayen wasannin da za a gudanar da gasar cin kofin duniya a Qatar..
Daya daga cikin filayen wasannin da za a gudanar da gasar cin kofin duniya a Qatar.. AP - Darko Bandic
Talla

Kazalika shirin ya yi dubi kan fitattun kasashen da masana ke cewa, da yiwuwar su ne za su lashe gasar a bana.

Za a fara gasar ce a ranar 20 ga wannan wata na Nuwamba a Qatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.