Isa ga babban shafi
Wasanni

An bude gasar cin kofin Afrika karo na 33 a Kamaru

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan gasar cin kofin Afrika da aka fara gudanarwa jiya lahadi a Kamaru, gasar a wannan karon na matsayin karo na 33 tun bayan farowa zuwa yanzu. 

Bikin bude gasar cin kofin Afrika.
Bikin bude gasar cin kofin Afrika. REUTERS/Amr Abdallah Dalsh
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.