Isa ga babban shafi
Wasanni

Matsayar masana kan shirin fara amfani da fasahar VAR a kwallon kafar Afirka

Wallafawa ranar:

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan rana tare da AbduRahman Gambo Ahmed ya tattauna da masana harkar wasanni akan shirin hukumar kula da kwallon kafa ta Afirka CAF, kan shirin fara amfani da fasahar taimkawa alkalin wasa ta VAR yayin wasanni a nahiyar.

Gasar Cin Kofin Duniya ta Kudancin Amurka 2022, yayin karawa tsakanin Brazil da Venezuela, ranar 13 ga watan Nuwamban, 2020, inda Alkalin wasa Juan Gabriel Benitez ke tsaye gaban na'urar VAR.
Gasar Cin Kofin Duniya ta Kudancin Amurka 2022, yayin karawa tsakanin Brazil da Venezuela, ranar 13 ga watan Nuwamban, 2020, inda Alkalin wasa Juan Gabriel Benitez ke tsaye gaban na'urar VAR. © Fernando Bizerra/Pool via REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.