Isa ga babban shafi
Wasanni

Za'a fara gasar wasannin kasashen Turai ta EURO 2020 cikin wannan mako

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya maida hankali ne kan gasar wasannin neman cin kwallon kafar  Turai wato EURO 2020 wadda za'a soma a wannan mako, inda kasashe 24 zasu barje gumi don fidda zakara daga cikin su.

Shirin wasannin gasar kwallon kafa ta Turai EURO 2020
Shirin wasannin gasar kwallon kafa ta Turai EURO 2020 Olga Maltseva AFP/Archivos
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.