Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro kan zanga-zangar maniyyata aikin Hajji a Ghana

Wallafawa ranar:

Shirin 'Ra'ayoyin Masu Sauraro' na wannan rana ya tattaunawa akan zanga-zangar da maniyata aikin Hajji daga kasar Ghana suka yi, saboda abinda suka kira tsadar kujerar tafiya Hajjin, a daidai lokacin da hukumomin Najeriya da Nijar ke kokarin bayyana dalilan da suka sa aka samu karuwar farashin tafiya Hajjin.

Yadda wasu mutane kan maida hankali wajen amfani da wayoyinsu don bayyana ra'ayoyi ko neman sanin halin da duniya ke ciki.
Yadda wasu mutane kan maida hankali wajen amfani da wayoyinsu don bayyana ra'ayoyi ko neman sanin halin da duniya ke ciki. © REUTERS/Kacper Pempel
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.