Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin Masu Sauraro kan nada Mohamadou Issofou jakada kan rikicin Burkina Faso

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan makon tare da Halima Sani Juma'are ya tattauna ne kan matakin Kungiyar ECOWAS / CEDEAO da ta nada tsohon shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issofou a matsayin Jakadan sasanta rikicin Burkina Faso wadda ke karkashin mulkin soji da zummar ganin an shirya dawo da fararen hula karagar mulki. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren ra'ayoyin .

Na'uran daukar magana na RFI
Na'uran daukar magana na RFI © RFI/Sébastien Bonijol
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.