Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 3/4

Wallafawa ranar:

Shirin Tarihin Afirka na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya dora kan na makon jiya game da tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun 'yancin kai daga kasar Belgium.

Patrice Lumumba ranar 24 ga Yulin shekarar 1960 lokacin da ya ke kan hanyarsa ta zuwa taron Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York.
Patrice Lumumba ranar 24 ga Yulin shekarar 1960 lokacin da ya ke kan hanyarsa ta zuwa taron Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York. © AP file photo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.