Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 1/4

Wallafawa ranar:

A cikin shirin tarihin Afirka,Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya duba tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar  Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.

Patrice Lumumba  a shekara ta 1960
Patrice Lumumba a shekara ta 1960 © AP file photo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.