Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Thomas Sanakar kashi na 17/20

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma nahiyarsa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

 Thomas Sankara, tsohon shugaban Burkina Faso.
Thomas Sankara, tsohon shugaban Burkina Faso. © Muigwithania/Wikimedia, CC BY-NC
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.