Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Me ake nufi da tilastawa bankin kasuwanci ya kara riba?

Wallafawa ranar:

Madallah, za mu yaye kallabin shirin ne da wannan tambaya da  ta fito daga, Yusuf Shitu Usman. A yi mun cikakken bayani a kan manufar babban bankin Najeriya ta tilasta wa bankunan kasar su Kara jarinsu (recapitalisation).

Shalkwatar babban bankin Najeriya CBN a birnin Abuja.
Shalkwatar babban bankin Najeriya CBN a birnin Abuja. REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Wace fa'ida ce da hakan? Ta yaya wannan manufa za ta shafi bankunan kasar?

Wannan ba zai kawo karshen wasu bankunan ba kuwa?

 

Ku danna alamar saurare don jin amsar wadannan tambayoyi da ma karin wasu tambayoyin

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.