Wasu jihohin Najeriya sun yi watsi da sakamakon zaben Gwamnoni
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin siyasar Najeriya karo na 13 kamar sauran da suka gabata, ya mayar da hankali kan dambarwar da ta dabaibaye siyasar Najeriya musamman bayan zabukan da suka gudana a watan jiya da kuma wannan watan da muke na Maris.
Cikin shirin na wannan mako Rukayya Abba Kabara ta yi duba kan yadda wasu jihohin kasar suka yi watsi da sakamakon zaben da hukumar INEC ta sanar, ciki har da jihar Kano inda Injiniya Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP ya yi nasara. Ayi saurare Lafiya.
Ku latsa alamar sauraro don jin cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu