Isa ga babban shafi
Siyasar Najeriya

Yadda matsalar Jagaliya ke illa ga siyasar Najeriya gabanin babban zabe

Wallafawa ranar:

Shirin Siyasar Najeriya tare da Rukayya Abba Kabara a wannan makon ya yi duba kan matsalolin jagaliya ko kuma dabar siyasa a Najeriya, da kuma illar da suke yiwa babban zaben kasar da ke karatowa cikin shekarar nan ta 2023. 

Wasu 'yan Jagalisar siyasa a Najeriya.
Wasu 'yan Jagalisar siyasa a Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.