Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Shehu Abdulllahi Zuru : Kan gargadin EU a zaben Najeriya

Wallafawa ranar:

Yayin da lokacin gudanar da zaben shugaban kasa da na gwamnonin Najeriya ke kara karatowa, Kungiyar Kasashen Turai ta gargadi 'yan siyasar Najeriya akan bukatar kauce wa yin kalaman batanci da kuma tinzira magoya bayansu domin tashin hankali.

Farfesa Mahmood Yakubu, shugaban hukumar zaben Najeriya.
Farfesa Mahmood Yakubu, shugaban hukumar zaben Najeriya. AP
Talla

Kungiyar ta kuma gargadi 'yan siyasar da su kauce wa sanya baki akan ayyukan da hukumar zabe ke yi, domin bata damar gudanar da ayyukan dake gabanta.

Dangane da wannan gargadi, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Shehu Abdullahi Zuru na Jami’ar Abuja. 

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.