Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Yadda sauyin yanayi ke haddasa wutar daji da kafewar koguna sakamon tsananin zafi

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka rauwarka tare da Nasiru Sani ya mayar da hankali ne kan sauyin yanayi wanda ya haddasa tsananin zafin da yanzu haka ya addabi kasashe da dama musamman a yankunan Turai nahiyar Asiya da kuma Afrika wada tuni ya haddasa gagarumar illa ta hanyar kafar da tarin koguna a mabanbantan yankuna.

Wutar daji ta tsananta matuka a sassa daban daban na Duniya.
Wutar daji ta tsananta matuka a sassa daban daban na Duniya. AP - DARRYL DYCK
Talla

A bana kadai an ga tarin gobarar daji a kusan dukkanin nahiyoyin 3 wanda ya kone fadin kadada mai tarin yawa, lamarin da ke barazana ga harkokin noma da kiwo dama lalacewar kasar shuka.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin............

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.