Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Hasashen daukewar damuna da wuri na shirin haddasa matsala ga Manoman Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka rayuwarka tare da Nasiru Sani a wannan mako ya mayar da hankali ne kan hasashen masana kan yiwuwar daukewar ruwan damuna da wuri a wasu sassan Najeriya, lamarin da zai haddasa gagarumar matsala a tsarin samar da abinci.

Daukewar damuna da wuri zai haddasa gagarumar matsala a tsarin samar da abinci.
Daukewar damuna da wuri zai haddasa gagarumar matsala a tsarin samar da abinci. ASSOCIATED PRESS - Vincent MICHEL
Talla

Wannan hasashe dai na zuwa ne a dai dai lokacin da hukumar abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin samun kamfar abinci a sassan Najeriya musamman jihohin arewaci wadanda su ne ke samar da abinci ga kusan daukacin jihohin kasar.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin............

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.