Muhallinka Rayuwarka
Bankin raya Afirka na shirin tallafawa manoma a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:32
Shirin ya karkata ne akan wani shirin tallafawa manoma a Najeriya wanda Bankin raya Afirka ke tallafawa kan yadda za’a samu inganci da habakar samar da wadataccen abinci a fadin kasar wato agricultural transformation agenda support program karkashin ma’aikatar noma ta kasar wanda aka kaddamar a garin Bunkuren jihar Kano.