Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Matsalar bacewar wasu nau'in itatuwa a yankunan mu

Wallafawa ranar:

A cikin shirin muhalinka rayuwar ka Nasiru Sani ya mayar da hankali a kan daya daga cikin matsaloli na bacewar iatatuwa a wasu yankuna,al'amarin da ya kai hukumomi daukar mataki na samar da shirin sake shuka irin wadanan uiatce tare da goyan bayan kungiyoyi.Nasiru Sani ya jiyo ta bakin masana da masu ruwa da tsaki dangane da wannan matsala.

Wasu daga cikin ma'aikata da ke kokarin shuka itace a cikin hamada
Wasu daga cikin ma'aikata da ke kokarin shuka itace a cikin hamada © REUTERS - ALAA AL-MARJANI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.